XG

XG (Xtraordinary Girls,/èks-dji/) ƙungiyar mawaka mata ne daga Jafan wanda ke a Koriya ta Kudu, an kafa ta a cikin shekara ta 2022, galibi sun dogara ne akan rap na almara da ban dariya. Xgalx suka kafa kungiyar, wani bangare na kamfanin Avex Inc. Kungiyar ta gungun mata guda bakwai Jurin, Chisa, Hinata, Juria, Cocona, Maya, da kuma Amy Harvey. Sun fara fitowa ne a ranar  March 18, 2022, tare da wakar su mai suna "Tippy Toes".


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne