![]() | |
---|---|
Islamic term (en) ![]() ![]() ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
prayer (en) ![]() |
Bangare na | Musulunci da Sallah |
Part of the series (en) ![]() |
Elements of Salat (en) ![]() |
Mabiyi |
Kiran Sallah, Dua (en) ![]() |
Ta biyo baya |
qiyam (en) ![]() ![]() |
Iqama ko Iqamah ( Larabci: إِقَامَة , ʾIqāmah ) ita ce wadda akeyi bayan kiran Sallah wato tada Sallah a addinin Musulunci. Ana yin iqama da sauri da ƙaranta sauti fiye da kiran Sallah (adhan), saboda ana nufin kawai don jawo hankalin waɗanda ke cikin masallaci, maimakon a tunatar da waɗanda suke wajen masallaci su shigo, wanda kiran Sallah shine yake tunatar da jama'ar Musulmi, cewa lokacin Sallah yayi. Jumlolin Iqama da Adhan (Kiran Sallah) duk iri ɗaya ne, duk da cewa akwai banbanci a tsakanin su, banbanci shine Adhan bibu-biyu akeyi ita kuma Iqama ɗaya-ɗaya akeyi.