Larabci

Larabci
اللُّغَة العَرَبِيّة
'Yan asalin magana
harshen asali: 295,000,000 (2010)
sum (en) Fassara: 315,421,300 (2019)
422,000,000 (2012)
Arabic script (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1 ar
ISO 639-2 ara
ISO 639-3 ara
Glottolog arab1395[1]
Warning: Page using Template:Infobox language with unknown parameter "wikipedia" (this message is shown only in preview).
haruffan larabci
Al-arabiyyah da rubutun larabci
taswirar dake nuna yawan musu magana da Yaren larabci
Haruffan larabci da yadda ake furtasu
logon sojojin larabawa masu yin larabci
wasu yankin haruffan Arabic

Harshen Larabci, shi ne harshen da mutane Larabawa ke magana da shi. Da Arabic ko

kuma muce larabci a harshen Hausa,yare ne wanda ya fito daga iyalin yarurruka na AfroAsiya Kuma yare ne wanda ake amfani da shi a yankin gabas ta tsakiya da kuma wasu sassa na kudancin da gabashin nahiyar Afrika dama wasu ɓangarori na nahiyar Turai.

Yawan mutanen da suke amfani da harshen larabci ya kai Miliyan Dari Biyu Da Chasa'in (290m).

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Larabci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne