![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Ghana (ak) Gana (dag) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take | Allah ya albarkaci Kasarmu ta Ghana | ||||
| |||||
Kirari | «Freedom and Justice» | ||||
Suna saboda | Daular Ghana | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Accra | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 32,833,031 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 137.64 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 238,535 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mount Afadja (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Guinea (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Mamayar Ghana da Kogin Zinariya (Mulkin mallaka na Birtaniyya) | ||||
Ƙirƙira | 1957 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Gwamnatin Ghana | ||||
Gangar majalisa | Majalisar Ghana | ||||
• Shugaban kasar Ghana | Nana Akufo-Addo (ga Janairu, 2017) | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
Ghana cedi (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.gh (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +233 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
999 (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | GH | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ghana.gov.gh |
Ghana ko koma Gana ko Jamhuriyar Ghana(da Turanci: Republic of Ghana), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Ghana tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 238,540. Ghana tana da yawan jama'a 27,043,093, bisa ga jimillar kidaya ta shekarar 2014. Ghana tana da iyaka da Côte d'Ivoire, Togo kuma da Burkina Faso. Babban birnin Ghana, Accra ne. Shugaban ƙasar Ghana Nana Akufo-Addo ne daga shekarar 2017. Mataimakin shugaban Ƙasar Mahamudu Bawumia ne daga shekara ta 2017.