Moroko

Globe icon.svgMoroko
Vlag van marokko (en) Coat of arms of Morocco (en)
Vlag van marokko (en) Fassara Coat of arms of Morocco (en) Fassara
Ary-neffakh-coirneus.png

Take Cherifian Anthem (en) Fassara

Kirari «الله، الوطن، الملك»
Suna saboda Marrakesh, Yamma da Mauri people (en) Fassara
Wuri
LocationMorocco.svg Map
 32°N 6°W / 32°N 6°W / 32; -6

Babban birni Rabat
Yawan mutane
Faɗi 37,076,584 (2021)
• Yawan mutane 83.03 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Standard Moroccan Berber (en) Fassara
Addini Musulunci
Labarin ƙasa
Bangare na Arewacin Afirka
Yawan fili 446,550 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Bahar Rum, Tekun Atalanta da Strait of Gibraltar (en) Fassara
Wuri mafi tsayi Jbel Toubkal (en) Fassara (4,167 m)
Wuri mafi ƙasa Sebkha Tah (en) Fassara (−55 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 789
1549
1631
2 ga Maris, 1956:  (French protectorate in Morocco (en) Fassara)
7 ga Afirilu, 1956:  (Spanish control fes and marakech (en) Fassara)
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati constitutional monarchy (en) Fassara
Majalisar zartarwa Cabinet of Morocco (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Morocco (en) Fassara
• King of Morocco (en) Fassara Mohammed VI (en) Fassara (23 ga Yuli, 1999)
• Prime Minister of Morocco (en) Fassara Aziz Akhannouch (en) Fassara (7 Oktoba 2021)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of Morocco (en) Fassara
Ikonomi
Kuɗi Moroccan dirham (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .ma (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +212
Lambar taimakon gaggawa 15 (en) Fassara, 19 (en) Fassara, *#06# da 177 (en) Fassara
Lambar ƙasa MA
Wasu abun

Yanar gizo maroc.ma…
Facebook: MoroccanGov Twitter: MoroccanGov Instagram: moroccangov Youtube: UC7zr0TKchUJyJ7D8u5gK7HQ TikTok: MoroccanGov Edit the value on Wikidata
moroko
tsunuka masu zubar da ruwa a moroko

Maroko ko Moroko Larabci المغرب , (Al-Magrib) (ma'ana mafadar rana ko yamma). A yaren Abzinawa,kuma ⵍⵎⵖⵔⵉⴱ Faransanci Moroc, cikaken sunan kasar shine Masarautar Maroko. da yaren Abzinanci ko kuma Berber ⵜⴰⴳⵍⴷⵉⵜ ⵏ ⵍⵎⵖⵔⵉⴱ da Larabci kuma المملكة المغربية‎ Al-mamlaka al-magrabiyya Kasace dake bin tsarin mulki salon sarauta dake Arewacin Afrika. Kasace ta asalin yan kabilar Abzinawa.Kasar Maroko kasace dake da dogayen tsaunuka da kuma Sahara. Maroco ta yi eyaka da tekun Mediterranean daga Arewace, sai koma tekun Atlantic da ga yamma, sai koma wajan kasa tayi eyaka da Aljeriya da ga Gabas

Sarki Muhammad na moroko a karnin baya
cikin birnin morocco

Al'umar kasar Maroko yakai kimanin miliyan 37 million uma tana da adadin fadin kasar kimanin da yakai kilomita 446,550 [1] (sukwaya mil 172 410). Babban birnin taraiya shine Rabat, kuma birni mafi girma shine Kasablanka. Sauran birane masu girma sun hada da Marrakeah, Tangier,Sale, Fea da kuma Meknes.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne