![]() | |
---|---|
masarautar gargajiya a Najeriya |
Jimlar yawan jama'a | |
---|---|
~ 738,910 | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
Osun State - 738,910 (2011) | |
Addini | |
Christianity · Islam · Yoruba religion |
Ijesha (ana rubuta shi da Ìjẹ̀ṣà a cikin littafin tarihin Yarbawa) ƙabila ce daga yaren Yarabawan Afirka ta Yamma. Ilesha ita ce birni mafi girma kuma cibiya ta al'adun mutanen Ijesha mai dadadden tarihi, kuma gari ce ga wata masarauta mai suna iri ɗaya, wadda wani Oba ke mulki kamar Owa Obokun Adimula. Owa Obokun na yanzu shine Oba Gabriel Adekunle Aromolaranfall|