Afirka ta Yamma |
---|

|
|
Wuri |
---|
|
|
|
|
|
|
Yawan mutane |
---|
Faɗi |
429,459,920 (2023) |
---|
Labarin ƙasa |
---|
Bangare na |
Afirka |
---|
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Tekun Atalanta |
---|
Sun raba iyaka da |
|
---|
Afirka :Ta Yamma ko Yammacin Afirka; Ita ce yammacin nahiyar Afirka. Majalisan Dinkin Duniya sun bayyana Yammacin Afirka a matsayin ƙasashe Goma sha shida 16, sune Benin, Burkina Faso, Cape Verde, Gambia, Gana, Gini, Guinea-Bissau, Côte d'Ivoire, Liberia, Mali, Muritaniya, Nijar, Najeriya, Senegal, Sierra Leone da kuma Togo, haka kuma harda wasu tsuburi.[1]
- ↑ Paul R. Masson, Catherine Anne Pattillo, "Monetary union in West Africa (ECOWAS): is it desirable and how could it be achieved?" (Introduction). International Monetary Fund, 2001. 08033994793.ABA