Akosua Busia | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ghana, 30 Disamba 1966 (57 shekaru) |
ƙasa | Ghana |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Kofi Abrefa Busia |
Abokiyar zama | John Singleton (en) (1996 - 1997) |
Ahali | Abena Busia |
Karatu | |
Makaranta | Central School of Speech and Drama (en) |
Matakin karatu | Digiri |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi, marubin wasannin kwaykwayo, marubuci, mai rubuta waka, ɗan wasan kwaikwayo, Marubuci da darakta |
Muhimman ayyuka |
Ashanti (en) The Final Terror (en) Louisiana Badge of the Assassin (en) The Color Purple (en) Crossroads (en) Low Blow (en) Native Son (en) Saxo (en) The Seventh Sign (en) New Jack City (en) Rosewood (en) Mad City (en) Tears of the Sun (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm0124333 |
Akosua Gyamama Busia (an haife ta 30 ga watan Disamba Shekara alif 1966)[1][2] yar wasan Ghana ce, Kuma darektan fina-finai, marubuciya kuma marubuciyan waƙa wanda ke zaune a Burtaniya. An fi saninta da matsayinta na Nettie Harris a cikin fim ɗin 1985 The Color Purple tare da Whoopi Goldberg.