![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
24 Satumba 1979 - 31 Disamba 1981 ← Jerry Rawlings - Jerry Rawlings → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Kogin Zinariya (Mulkin mallaka na Birtaniyya) da Gwollu (en) ![]() | ||
ƙasa | Ghana | ||
Mutuwa | Accra, 23 ga Janairu, 1998 | ||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon suga) | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Fulera Limann | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of Paris (en) ![]() ![]() ![]() Université Sorbonne Paris Nord (en) ![]() ![]() University of London (en) ![]() ![]() ![]() London School of Economics and Political Science (en) ![]() (1957 - 1960) : Kimiyyar siyasa | ||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini |
Presbyterianism (en) ![]() | ||
Jam'iyar siyasa |
People's National Party (en) ![]() |
Hilla Limann, GCMG (12 ga Disamba 1934 - 23 ga Janairun shekarar 1998) ɗan diflomasiyya ɗan ƙasar Ghana ne kuma ɗan siyasa wanda ya yi aiki da Shugaban ƙasar Ghana daga ranar 24 ga Satumba 1979 zuwa 31 ga Disamban shekarata 1981. Ya yi aiki a matsayin jami'in diflomasiyya a Lome, Togo da Geneva, Switzerland.[1][2]