Yankin Ashanti

Yankin Ashanti


Wuri
Map
 6°45′N 1°30′W / 6.75°N 1.5°W / 6.75; -1.5
Ƴantacciyar ƙasaGhana

Babban birni Kumasi
Labarin ƙasa
Yawan fili 24,389 km²
Sun raba iyaka da
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa ƙaramar hukuma
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 GH-AH

Yankin Ashanti ta kasance daya daga cikin yankin gwamnatin kasar Ghana; babban birnin yankin ita ce Kumasi. Yankin Ashanti yana kudancin Ghana kuma shi ne na uku mafi girma a cikin yankuna 16 na gudanarwa, wanda ya mamaye fadin kasa 24,389 square kilometres (9,417 sq mi) . ko kashi 10.2 na yawan fadin kasar Ghana. Dangane da yawan jama'a, shi ne yanki mafi yawan jama a da ke da yawan jama'a 4,780,380 bisa ga ƙidayar 2011, wanda ya kai kashi 19.4% na yawan jama'ar Ghana. An san yankin Ashanti da manyan mashaya zinare da kuma samar da koko . Babban birni kuma babban birnin yanki shine Kumasi


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne