Burkina Faso

Burkina Faso
Flag of Burkina Faso (en) Coat of arms of Burkina Faso (en)
Flag of Burkina Faso (en) Fassara Coat of arms of Burkina Faso (en) Fassara


Take Une Seule Nuit (en) Fassara

Kirari «Unité - Progrès - Justice»
Wuri
Map
 12°16′00″N 2°04′00″W / 12.26667°N 2.06667°W / 12.26667; -2.06667

Babban birni Ouagadougou
Yawan mutane
Faɗi 20,488,000 (2019)
• Yawan mutane 74.72 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Mooré
Harshen Bissa
Dioula
Labarin ƙasa
Yawan fili 274,200 km²
Wuri mafi tsayi Dutsen Tenakourou (749 m)
Wuri mafi ƙasa Black Volta (200 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Republic of Upper Volta (en) Fassara, French West Africa (en) Fassara da Emirate of Liptako (en) Fassara
Ƙirƙira 1960
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya da Mulkin Soja
Majalisar zartarwa Patriotic Movement for Safeguard and Restoration (en) Fassara
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasar Burkina Faso Ibrahim Traore (6 Oktoba 2022)
• Prime Minister of Burkina Faso (en) Fassara Apollinaire Joachim Kyélem de Tambèla (en) Fassara (23 ga Janairu, 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 19,737,616,003 $ (2021)
Kuɗi CFA franc Yammacin Afirka
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .bf (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +226
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 17 (en) Fassara da 18 (en) Fassara
Lambar ƙasa BF
Wasu abun

Yanar gizo gouvernement.gov.bf…
wasu 'yan kasar burkina faso
Kasar burkina faso
Ibrahim Traoré shugaban kasar ta Burkina Faso

Burkina Faso ƙasa ce dake yankin yammacin Afirka. A da chan ana kiranta da suna "Upper Volta", ƙasar Faransa suka yi mulkin mallaka a ƙasar Burkina Faso. Kuma ƙasar ta samu 'yancin kanta a shekara ta Alif 1960. Birnin Ouagadougou ne babban birnin ƙasar. A ƙidaya da akayi a shekara ta 2005 ya nuna cewa ƙasar Burkina faso na da kimanin mutane 13,228,000 suke zaune a ƙasar. Kasar Burkina faso ta haɗa boda da ƙasar Mali daga arewa maso yamma, kasar Nijar daga arewa maso gabas, ƙasar Benin tafarkin kudu maso gabashin kasar, sai kuma Ƙasar Togo da Ghana daga kudancin kasar, akwai kuma ƙasar côte ƊIvoire wanda ke yankin kudancin kasar. Ana kiran mutane 'yan asalin kasar Burkina faso da suna "Burkinabé" (furuci burr-KEE-na-bey).


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne