Maulidi

Infotaula d'esdevenimentMaulidi

Iri Islamic holidays (en) Fassara
public holidays in Tunisia (en) Fassara
religious and cultural festive day (en) Fassara
Rana 12 Rabi' al-awwal (en) Fassara
Ƙasa Irak
Cultural heritage (en) Fassara
Matsalar Lua: expandTemplate: template "Protecció patrimonial/prepara" does not exist.

[[File:(Maulidi Day)ranar haihuwan annabi n Dar es Salaam, Tanzania.jpg|thumb|hotan bana na ranar Maulidi a Dar es Salaam, Tanzania]] Maulidi asali dai kalmar larabci ce mai asali da kalmar “Milad”, aka arota daga Larabci zuwa Hausa, kalmar na nufin Haihuwa ko kuma Murnar Haihuwa, Maulidi wani biki ne da Musulmai mabiya ɗarikun Sufaye da kuma 'yan Shi’a ke yi duk shekara don tunawa da haihuwar Manzo Allah, Annabi Muhammad(SAW). Ana yin Maulidi ne a duk ranar 12 ga watan Rabi' al-awwal ta shekarar Hijira. Musulmi a fadin duniya ne ke bikin maulidin kuma suna fitowa domin bayyana farin cikinsu.[1][2]

Wasu kasashen musulmi da suke bayar da kuma hutu don bikin murnar Maulidi sun hada da:

  1. Schimmel, Annemarie (1974). A history of Indian literature: Modern Indo-Aryan literatures, part II. Sindhi literature, Part 1. Harrassowitz Verlag. p. 7. ISBN 978-3-447-01560-8.
  2. Sperl, Stefan; C. Shackle (1996). Qasida Poetry in Islamic Asia and Africa: Classical traditions and modern meanings. BRILL. p. 361. ISBN 978-90-04-10295-8.
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-11-09. Retrieved 2019-11-09.
  4. https://www.trtworld.com/life/heres-how-nine-countries-celebrated-prophet-muhammads-birthday-250772

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne