Search wikipedia

10 results found for: “Facebook”.

Request time (Page generated in 0.3189 seconds.)

Fezbuk

An dai kafa shafin sadarwa ta Facebook ne a watan fabairun shekara ta 2004 a ƙasar Amirka. Kuma wasu matasa uku wato Zuckerberg da Chris Hughes da kuma...

Last Update: 2024-08-09T21:50:48Z Word Count : 362

View Rich Text Page View Plain Text Page

2021 Facebook ya ƙare

ranar 4 ga Oktoba, 2021, da karfe 15:39 UTC, dandalin sada zumunta na Facebook da rassansa, Messenger, Instagram, WhatsApp, Mapillary, da Oculus, sun...

Last Update: 2024-06-12T20:48:36Z Word Count : 406

View Rich Text Page View Plain Text Page

Mark Zuckerberg

waɗanda sukayi haɗin gwiwar kafa kafar sadarwa ta Facebook da kuma Meta Platforms (tsohon Facebook, Inc.), wanda shi ne shugaba na kamfanin, babban jami'in...

Last Update: 2024-08-18T06:06:23Z Word Count : 141

View Rich Text Page View Plain Text Page

Zaitun

kuna iya gyara ta. https://m.facebook.com/permalink.php?story_fbid=2149870501923810&id=2035696643341197 https://m.facebook.com/permalink.php...

Last Update: 2024-05-28T03:26:23Z Word Count : 143

View Rich Text Page View Plain Text Page

Kwalliya

kima ga maza da mata https://m.facebook.com/permalink.php?story_fbid=767097440107542&id=619706358179985 https://m.facebook.com/permalink.php...

Last Update: 2024-11-20T16:41:48Z Word Count : 223

View Rich Text Page View Plain Text Page

Modou Ndow

ON LOAN, facebook.com, 18 January 2020 Wallidan FC post on Facebook, facebook.com, 21 May 2021 The blue boys make three changes..., facebook.com, 11 December...

Last Update: 2024-01-28T14:44:37Z Word Count : 205

View Rich Text Page View Plain Text Page

Lola Omolola

tsohuwar 'yar jaridar Najeriya ce wacce ta kafa kungiyar mata ta (FIN) a Facebook. Lola ita ce mace ta farko'yar Najeriya da ta kirkiro wani wuri inda wasu...

Last Update: 2024-07-18T18:08:17Z Word Count : 528

View Rich Text Page View Plain Text Page

Dustin Aaron Moskovitz

kafa Facebook, Inc. (wanda yanzu ake kira Meta) tare da Mark Zuckerberg, Eduardo Saverin, Andrew McCollum da Chris Hughes A cikin 2008, ya bar Facebook don...

Last Update: 2024-08-20T17:27:48Z Word Count : 108

View Rich Text Page View Plain Text Page

Kwa-kwa

ke-dashi-a-jikin-dan-adam.html https://m.facebook.com/ciwodamagani/posts/1688090341310190 https://m.facebook.com/permalink.php?story_fbid=21494548664...

Last Update: 2024-08-07T19:43:47Z Word Count : 148

View Rich Text Page View Plain Text Page

2024 Bikin Fim na El Gouna

Festival" (in Turanci). Retrieved 2024-10-17. "Facebook". www.facebook.com. Retrieved 2024-10-17. "Facebook". www.facebook.com. Retrieved 2024-10-17....

Last Update: 2024-11-19T20:39:46Z Word Count : 155

View Rich Text Page View Plain Text Page

Main result

Fezbuk

An dai kafa shafin sadarwa ta Facebook ne a watan fabairun shekara ta 2004 a ƙasar Amirka. Kuma wasu matasa uku wato Zuckerberg da Chris Hughes da kuma Moskovitz ne suka ƙirkiro shafin a wannan shekarar. Wanda dai akace ya jagoranci kafa shafin na Facebook tsakanin matasan dai shine Mark Moskovitz ɗan shekaru 23 a duniya dake karatun Sanin halayan ɗan Adam wato Psychology, a lokacin da yake ɗalibta a jami'ar Harvard dake ƙasar ta Amirka domin anfanin ɗaliban jami'ar. Kafin kace kwabo wannan shafi ya samu ƙarɓuwa wajen sauran ɗalibai kimanin 1200 na jami'ar ta Harvard. Kuma cikin wata guda rabin ɗaliban dake karatun ƙaramin digiri na jami'ar sunyi rajista da shafin na Facebook. Haka dai wannan shafi ya rinƙa samun karɓuwa daga ɗalibai daga wannan jami'a zuwa wancan. A shekarar 2005 ne kuma aka yiwa shafin rajista a matsayin facebook.com akan kuɗi Dalar Amirka dubu ɗari biyu. A watan satumban shekara ta 2005 kuma shafin na facebook ya isa ƙasar Birtaniya kafin zuwa sauran ƙasashen duniya. Kuma kyauta ne dai ake rajistan shafin na facebook. Amma kuma don gane da hanyoyin samun kuɗi kuwa. Shafin wanda ya zama kanfani na samun kuɗaɗen sa ne daga tallace tallace da manyan kanfanoni da ƙanana keyi domin sayar da hajar su ga masu anfani da shafin ta facebook. Yanzu dai kanfanin da aka fara da Dalar Amirka dubu ɗari biyu, kanfanonin sadarwa irin su Google da Yahoo sun taya shi akan kuɗi Dala biliyan 2, wanda kuma Mr. Zuckerberg yace albarka. A shekarar 2004 an fara wata shari'a tsakanin Zuckerberg da kuma wasu masu mallakan kanfanin yanar sadarwa ta Connect U, wa'yanda ke zargin Zuckerberg da sace basirar kanfanin su, a lokacin da suka nemeshi daya shirya masu tsarukan shafin sadarwan su, a matsayin sa na kwararre a harkar na'ura mai ƙwaƙwalwa a lokacin da dukkannin su ke ɗalibta a jami'ar ta Harvard koda yake tuni kotu tayi watsi da ƙarar a sabili da rashin cikakken sheda a shekarar 2007. Kuma kamar yadda wani shafin sadarwa shima na Wekepidia ta bayar yanzu haka dai akwai miliyoyin jama'a dake anfani da shafin ta Facebook da yawan su ya haura miliyan 350 a duniya. <<>>> <<>>


From Wikipedia, the free encyclopedia.

Developed by Nelliwinne