Tekun Guinea

Tekun Guinea
General information
Vertical depth (en) Fassara 5,000 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 1°N 4°E / 1°N 4°E / 1; 4
Bangare na North Atlantic Ocean (en) Fassara
Kasa Laberiya, Ivory Coast, Ghana, Togo, Benin, Najeriya, Kameru, Gini Ikwatoriya, Gabon da Sao Tome da Prinsipe
Flanked by South Atlantic Ocean (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Inflow (en) Fassara
Gulf of Guinea
Gulf of Guinea, Coast

Tekun Guinea shine yankin arewa maso gabas na yankin Tekun Atlantika mai zafi daga Cape Lopez a Gabon, arewa da yamma zuwa Cape Palmas a Laberiya.[1] Yankin mahada na Equator da Prime Meridian (latitude da longitude digiri) yana cikin gulf.

Daga cikin koguna da yawa da ke malala zuwa Tekun Guinea sun hada da Nijar da Volta. Yankin bakin teku da ke gabar teku ya hada da Gwanin Benin da na Bonny.

  1. "Limits of Oceans and Seas, Draft 4th Edition: North Atlantic Ocean and its Sub-Divisions". International Hydrographic Organization. 2002. Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 5 April 2017.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne